Boko Haram: Transparency International ta bar takura wa soji - Kungiyar kare hakkin bil adama

Boko Haram: Transparency International ta bar takura wa soji - Kungiyar kare hakkin bil adama

Kungiyoyin civil society sun turbune fuska kan yadda kungiyoyin kare hakkin dan-adam na kasashen waje ke tsolma baki kan salon yaki da Boko Haram.

Ana samun musayar kalamai tsakanin kungiyoyi da ba na gwamnati ba kan batun kare ko take hakkin dan-adam. Inda T.I ta kasashen waje ke zargin soji da wuce gona da iri, su kuma na cikin gida na ganin ana hana sojojin yin yadda suka iya don kare jama'a daga 'yan ta'adda.

A nasu bangaren T.I suna ganin ya kamata a binciki sojin najeriya, a kuma dakatar da sayar musu da makamai, saboda wai suna cin zalin wadanda ake zargi da ta'addanci.

Boko Haram: Transparency International ta bar takura wa soji" - Kungiyar Civil Society

Boko Haram: Transparency International ta bar takura wa soji" - Kungiyar Civil Society

Su kuma civil society sunce dan ta'adda ai bashi da wani hakki, hasali ma, kawai ana so a janye hankalin soja ne daga fagen daaga, sun kuma ce ya kamata soja su fita batun masu babatun.

Source: Hausa.naij.com

Related news
Kaico: Sama da mutanen Najeriya 1,000 ke garkame a kurkukun wata kasa

Kaico: Sama da mutanen Najeriya 1,000 ke garkame a kurkukun wata kasa

Kaico: Sama da mutanen Najeriya 1,000 ke garkame a kurkukun wata kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel