Daukar ma'aikata: Muhimmin sako daga hukumar Rundunar Imagireshin (Karanta)

Daukar ma'aikata: Muhimmin sako daga hukumar Rundunar Imagireshin (Karanta)

- Shugaban hukumar shigi-da-fice ta kasa Imigireshin Mr Muhammad Babandede ya bayyana cewa a kokarin daukar aikin da hukumar fasakwari ta kasa ke niyyar yi a yanzun haka.

- Ma su cike neman daukar aikin sai sun bi a hankali da 'yan damfarar da za su ce su ba su kudi domin samar masu aikin ba tare da bin ka'idar daukar aikin ba.

Shugaban hukumar shigi-da-fice ta kasa Imigireshin Mr Muhammad Babandede ya bayyana cewa a kokarin daukar aikin da hukumar fasakwari ta kasa ke niyyar yi a yanzun haka.

Ma su cike neman daukar aikin sai sun bi a hankali da 'yan damfarar da za su ce su ba su kudi domin samar masu aikin ba tare da bin ka'idar daukar aikin ba.

Daukar ma'aikata: Muhimmin sako daga hukumar Rundunar Imagireshin (Karanta)
Daukar ma'aikata: Muhimmin sako daga hukumar Rundunar Imagireshin (Karanta)

KU KARANTA: Kudin da kasar Najeriya ta adana yana ta yin kasa

Legit.ng ta samu labarin cewa a ranar Litinin din da ta gabata ne hukumar ta sanar da fara amsar bayanan masu neman aikin, da su gaggauta ziyartar adireshinsu na yanar gizo daga ranar da sanarwar ta fita zuwa shatuka shida masu zuwa.

Sannan hukumar ta kara da cewa cike neman izinin daukar aikin kyauta ne ba tare da an biya hukumar ko sisin kwabo ba.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel