365

USD/NGN

Bala'in yunwa a tafe: Manoma na kauracewa gonakki a Borno

A dai-dai lokacin da rundunar sojin Nigeria ke ikirarin cewar tana samun gagarumar nasara a yakin da take yi da kungiyar Boko Haram, sai kuma ga dukan alamu wankin hula na shirin kaiwa dare.

Domin manoma a garin Maiduguri na dari-darin zuwa gonakansu saboda yadda ‘yan Boko Haram ke kashe mutane tare da yin garkuwa da da wasu yayin da suke aiki a gonakkinsu.

Bala'in yunwa a tafe: Manoma na kauracewa gonakki a Borno

Bala'in yunwa a tafe: Manoma na kauracewa gonakki a Borno

NAIJ.com ta samu labarin cewa a cikin ‘yan kwanakin baya-bayan nan mutane da dama suka rasa rayukansu yayin da wasu suka bata, a irin wannan yanayi, inda ake danganta faruwar hakan akan ‘yan ta’addar Boko Haram.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Dalilai 4 da su ka sa Malaman FCE ke shirin bin sawun ASUU zuwa yajin aiki

Yajin aiki: Dalilai 4 da su ka sa Malaman FCE ke shirin bin sawun ASUU
NAIJ.com
Mailfire view pixel