Man United ta lallasa kunkiyar Ajax, ta kuma samu tikitin zuwa gasar zakarun Turai

Man United ta lallasa kunkiyar Ajax, ta kuma samu tikitin zuwa gasar zakarun Turai

- Manchester United za ta buga Gasar cin Kofin Zakarun Turai ta badi, bayan da ta doke Ajax da ci 2-0 a Stockholm.

- United wadda ta ci kofin Europa na bana ta ci kwallon farko ta hannun Paul Pogba daga baya Henrikh Mkhitaryan ya kara ta biyu.

Manchester United za ta buga Gasar cin Kofin Zakarun Turai ta badi, bayan da ta doke Ajax da ci 2-0 a Stockholm.

United wadda ta ci kofin Europa na bana ta ci kwallon farko ta hannun Paul Pogba daga baya Henrikh Mkhitaryan ya kara ta biyu.

Man United ta lallasa kunkiyar Ajax, ta kuma samu tikitin zuwa gasar zakarun Turai

Man United ta lallasa kunkiyar Ajax, ta kuma samu tikitin zuwa gasar zakarun Turai

NAIJ.com ta samu labarin cewa da wannan nasarar ta United wadda ta yi ta shida a teburin Premier ta bana za ta buga Gasar cin Kofin Zakarun Turai ta badi kai tsaye kenan.

Haka kuma Jose Mourinho ya zama koci na farko da ya lashe kofin zakarun Turai na Uefa da na Europa sau bibiyu.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Dalilin da ya sa mu ke shirin karbo sabon bashi Inji Gwamnatin Buhari

Dalilin da ya sa mu ke shirin karbo sabon bashi Inji Gwamnatin Buhari

Dalilin da ya sa mu ke shirin karbo sabon bashi Inji Gwamnatin Buhari
NAIJ.com
Mailfire view pixel