Babu ranar gyara wuta a Najeriya Inji Majalisar Dattawa

Babu ranar gyara wuta a Najeriya Inji Majalisar Dattawa

– Majalisa ta koka da halin wutar lantarki a Najeriya

– A cewar ta dole a sake duba batun saida kamfanin wutan da aka yi

– Har yanzu dai lantarki kayan gabas ne a Najeriya

Majalisar Dattawa tace babu wani cigaba a harkar wutar lantarki.

An fara tunanin dole a dawo da maganar saida wutar da aka yi a baya.

Kamfunan raba wutan ba su da kudi a kasa Inji Sanata Dino Melaye.

Babu ranar gyara wuta a Najeriya Inji Majalisar Dattawa

Babu wani cigaba a harkar wutar lantarki

Majalisar Dattawan Najeriya ta fara tattaunawa game da harkar wutar lantarki inda tace babu ranar gyara a Najeriya don haka ma dai dole a karo duba maganar saida wutar da aka yi. Kamfunan da su ka saye wutan dai ba su da kudin da ya kamata na aiki.

KU KARANTA: Gwamnatin Jihar Kano za ta taimakwa manoman zamani

Babu ranar gyara wuta a Najeriya Inji Majalisar Dattawa

Majalisa ta koka da halin wutar lantarki a Najeriya

Majalisa tace a dawo da maganar saida wutar da aka yi idan ana so a zauna lafiya. A lokacin shugaba Jonathan dai Gwamnati ta saidawa ‘Yan kasuwa lantarkin kasar wanda har yanzu ba a ga wani amfani ba sai dai ba baya da aka ci.

Jiya kun ji cewa Mukaddashin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo yana nema ya karbo bashin fiye da Dala Biliyan 1 inda tuni ya aika takarda Majalisa domin a amince da wannan batu.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Jama'a sun koka da tsadar kayan abinci

Source: Hausa.naij.com

Related news
Rediyo Biafara: Gwamnatin Birtaniya ta mayar da martani a kan kalaman Lai Mohammed

Rediyo Biafara: Gwamnatin Birtaniya ta mayar da martani a kan kalaman Lai Mohammed

Rediyo Biafara: Birtaniya ta mayar da martani a kan kalaman Lai Mohammed
NAIJ.com
Mailfire view pixel