Kunji makudan kudaden da jihar Sokoto zata kashe wajen ciyarwar azumi (Karanta)

Kunji makudan kudaden da jihar Sokoto zata kashe wajen ciyarwar azumi (Karanta)

- Gwamnatin jihar Sokoto ta ware naira miliyan 88, domin ciyarwar azumi da kuma tallafawa masu karamin karfi.

- Kwamishinan al’adu da walwalar Jama’a, Surajo Gatawa, ya bayyana haka a wurin taron da ma’aikatu suke bayyana nasarorin da suka samu,domin bikin cikar gwamnan jihar Shekaru biyu da kama aiki.

Gwamnatin jihar Sokoto ta ware naira miliyan 88, domin ciyarwar azumi da kuma tallafawa masu karamin karfi.

Kwamishinan al’adu da walwalar Jama’a, Surajo Gatawa, ya bayyana haka a wurin taron da ma’aikatu suke bayyana nasarorin da suka samu,domin bikin cikar gwamnan jihar Shekaru biyu da kama aiki.

A cewar Gatawa tallafawar zata sa suma masu karamin karfi suyi azumi cikin walwala.

Kunji makudan kudaden da jihar Sokoto zata kashe wajen ciyarwar azumi (Karanta)

Kunji makudan kudaden da jihar Sokoto zata kashe wajen ciyarwar azumi (Karanta)

Ya kuma kara da cewa gwamnatin jihar ta samu nasarar yiwa masu tabin hankali su 20 magani akan kudi naira miliyan 3.

NAIJ.com ta samu labarin cewa kwamishinan yace miliyan daya da dubu dari bakwai aka kashe wajen yiwa wasu marayu aure.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Kamata yayi Buhari ya maida albashi mafi karanci N145,000 - Sanata Shehu Sani

Kamata yayi Buhari ya maida albashi mafi karanci N145,000 - Sanata Shehu Sani

Kamata yayi Buhari ya maida albashi mafi karanci N145,000 - Sanata Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel