Shugaba Muhammadu Buhari ya gaza - Balabare Musa

Shugaba Muhammadu Buhari ya gaza - Balabare Musa

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Balabare Musa, ya caccaki shugaba Muhammadu Buhari gab da cikansa shekara 2 a mulki.

Balabare Musa ya bayyanawa jaridar Vanguard cewa gwamnatin Buhari ta nuna gazawa.

Game da cewarsa Buhari bai da kwarewa wajen dakile kalubalen da yan Najeriya ke fuskanta.

Hakazalika ya baiwa shugaba Buhari shawara yayi murabus bayan wannan wa’adi.

Shugaba Muhammadu Buhari ya gaza - Balabare Musa

Shugaba Muhammadu Buhari ya gaza - Balabare Musa

A karshe yayi kira ga yan Najeriya su taya shugaban kasan addu’a wajen karashe wannan wa’adi cikin koshin lafiya.

KU KARANTA: Wata ta kona mijinta da kishiyarta

Yace: “ Yan Najeriya su hada kai su yiwa Buhari addu’a ya warke daga ciwon da yake fama da shi domin karashe wannan wa’ adi kamar da kundin tsarin mulki ta tanadar. Amma kada yayi tunanin cewa zai sake takara saboda rashin aikinsa a wannan karo.”

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Fiye da mutane 7,000 suka halaka a rikicin Jos a cikin shekaru 10

Fiye da mutane 7,000 suka halaka a rikicin Jos a cikin shekaru 10

Fiye da mutane 7,000 suka halaka a rikicin Jos a cikin shekaru 10
NAIJ.com
Mailfire view pixel