An damke direban da ya arce da dukiyan N6m (Hoto)

An damke direban da ya arce da dukiyan N6m (Hoto)

Jami’an Rapid Response Squad na ofishin yan sanda jihar Legas, ta damke wani direba mai aiki da kamfanin wayan Slot Nigeria Limited.

Direban ya arce da Laptop, wayoyi, kayayyakin waya na kimanin kui N6m amma ta samu daman karban kayan N4,654,224 daga hannun sa.

Direban mai suna Olumide Babajide, 42, wanda asalin dan jihar Kwara ya shiga hannu ne a jihar Kaduna ina ya kai kayayyakin bayan daukansu daga kamfanin Slot Nigeria da ke Computer Village, Ikeja, Lagos.

An damke direban da ya arce da dukiyan N6m (Hoto)

An damke direban da ya arce da dukiyan N6m (Hoto)

Direban wanda aka dauka aiki a watan Maris, 2017 ya dauki kaya daga shagon kamfanin auwa Victoria Island ne ranan 2 ga watan Mayu.

KU KARANTA: An budewa yan Biafra wuta suna shirin murnan 30 ga Mayu

A maganarsa, yace Na dauki kayayyakin daga ofishin Slot da ke Ikeja domin kaiwa Victoria Island, amma sai na kai Pam-Pam Hotel, Ikeja kuma na mayar da motan inda muke ajiye motocin kamfanin.

Source: Hausa.naij.com

Related news
Kungiyar Hausawa a Ogun ta zargi gwamanatin jihar da rashin damawa da ita

Kungiyar Hausawa a Ogun ta zargi gwamanatin jihar da rashin damawa da ita

Kungiyar Hausawa a Ogun ta zargi gwamanatin jihar da rashin damawa da ita
NAIJ.com
Mailfire view pixel