Gasar zakarun Turai: Za'ayi kare-jini-biri-jini tsakanin kungiyar Juventus da Madrid

Gasar zakarun Turai: Za'ayi kare-jini-biri-jini tsakanin kungiyar Juventus da Madrid

A ranar Asabar za a buga wasan karshe na cin Kofin Zakarun Turai tsakanin Real Madrid da Juventus a Cardiff.

Kungiyoyin biyu sun fafata sau 18 a gasar cin kofin zakarun Turan, kuma kowacce ta ci karawa takwas da canjaras biyu.

Gasar zakarun Turai: Za'ayi kare-jini-biri-jini tsakanin kungiyar Juventus da Madrid

Gasar zakarun Turai: Za'ayi kare-jini-biri-jini tsakanin kungiyar Juventus da Madrid

NAIJ.com ta samu labarin cewa a baya-bayan nan Juventus ta ci Madrid 2-1 a ranar 5 ga watan Mayun 2015, sannan suka tashi kunnen doki a gidan Madrid a ranar 13 ga watan a gasar ta Zakarun Turai.

Juventus ta ci Kofin Zakarun Turai guda biyu, yayin da Real Madrid ta dauki kofin sau 11.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
David Mark ya tofa albarkacin bakinsa akan raba Najeriya

David Mark ya tofa albarkacin bakinsa akan raba Najeriya

David Mark ya tofa albarkacin bakinsa akan raba Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel