Naira na cigaba da samun galaba akan dalar Amurka

Naira na cigaba da samun galaba akan dalar Amurka

- Kudin Najeriya Naira ta kara daraja a tashin kasuwan ranan Alhamis.

Farashinta bosa dalar Amurka ta tashi ne zuwa N374 sabanin N375 da ta kwana a ranan Talata.

Babban bankin tarayya CBN ta kawo agaji yayinda ya saki kudi $482.6 million a bayan hutun ranan Demokradiyya.

Naira na cigaba da samun galaba akan dalar Amurka

Naira na cigaba da samun galaba akan dalar Amurka

Game da jawabin da shugaban yada labarai na bankin CBN, Isaac Okorafor, ya gabatar a Abuja yace wannan na cikin abubuwan da ake sonyi domin kare mutuncin Naira a idon duniya.

KU KARANTA: Majalisa ta bukaci kain kudin man fetur zuwa N150 ga lita

Har yanzu dai Najeriya na cikin matsin tattalin bisa ga durkushewan tattalin arzikin wanda ya sabbaba hawan farashin kayan masarufi da wasu kayayyaki a Najeriya.

Source: Hausa.naij.com

Related news
Fiye da mutane 7,000 suka halaka a rikicin Jos a cikin shekaru 10

Fiye da mutane 7,000 suka halaka a rikicin Jos a cikin shekaru 10

Fiye da mutane 7,000 suka halaka a rikicin Jos a cikin shekaru 10
NAIJ.com
Mailfire view pixel