367

USD/NGN

Tsananin mari a fuska, direba ya aika fasinja har lahira

Tsananin mari a fuska, direba ya aika fasinja har lahira

An yanke ma wani direba mai suna Donmore Simende hukuncin kurkuku akan laifin marin wani fasinja mai suna, Rodney Siwela, har lahira.

Simende ya mari Siwela ya mari asinja ne saboda ta yi amai cikin motarsa kuma ya musanta cewa marinas ne ya hallaka ta. Ya bayyana wannan ne a yayinda aka gurfanar da shi gaban kotun Crispen Mberewere da ke Zimbabwe.

Yace: “ Na amince da cewa na mare shi amma a mashaya ya kwanan kila akwai abinda ya faru da shi a cikin daren.

Ban mareshi saboda yayi amai cikin motana ba, na mareshi ne saboda ya zagi mahaifiyata.

Tsananin mari a fuska, direba ya aika fasinja har lahira

Tsananin mari a fuska, direba ya aika fasinja har lahira

Amma lauyan marigayin yace : “ Yayinda ake jiran mota ya shiga , marigayin yana buge sai yayi amai cikin motan Simende. Shi kuma Simende ya fito da shi daga cikin motarsa, ya mareshi sau daya .

'KU KARANTA: Za' a kafa dokar hukunta masu tsallake layi

“Siwela bai cikin hayacinsa har wayewar gari inda aka kaishi asibiti da wuri, bayan kwanaki 6 ya mutu."

Related news
Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa

Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa

Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa
NAIJ.com
Mailfire view pixel