366

USD/NGN

Aiki sai mai shi: Gwamnatin jihar nan ta Arewa zata samar da guraben aiyuka 2000 ga matasa

Aiki sai mai shi: Gwamnatin jihar nan ta Arewa zata samar da guraben aiyuka 2000 ga matasa

Gwamnatin jihar Sokoto nasa ran samar da aiyukan yi 2000 sabon kamfanin samar da siminti, wanda za a gina tsakanin gwamnati da kuma masu zuba jari.Kwamishinan Ma’adanai da Bunkasa Albarkatun Kasa na jihar, Barrister Bello Goronyo ne ya bayyana haka.

Yace tuni kamfaninta gine-gine na AFDIN, yanuna sha’awarsa ta mallakar kaso hamsin cikin hannun jarin kamfanin.

Aiki sai mai shi: Gwamnatin jihar nan ta Arewa zata samar da guraben aiyuka 2000 ga matasa

Aiki sai mai shi: Gwamnatin jihar nan ta Arewa zata samar da guraben aiyuka 2000 ga matasa

NAIJ.com ta samu labarin cewa ya kara da cewa, Gwamna Aminu Waziri Tambuwal, ya bada umarnin a fadada aikin domin samar da tan 1500 na siminti a kullum mai makon tan 300 da aka tsara tun da farko.

Aikin samar da kamfanin zai lakume kudi naira biliyan 2.3 domin samar da kayayyaki da ake bukata daga gida,yayin da za aka kashe dala miliyan 26.9 wajen sayo kayayyaki daga waje.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Gambo Sawaba: Abokiyar siyasar Malam Aminu Kano, wacce tayi zaman kurkurku sau 16

Gambo Sawaba: Abokiyar siyasar Malam Aminu Kano, wacce tayi zaman kurkurku sau 16

Mace mai kamar maza: Labarin matar data zamo ma Turawan mulkin mallaka ƙaya a Arewa
NAIJ.com
Mailfire view pixel