Ana fadada titunan Bauchi zuwa tagwaye don rage cinkoso a cikin birnin (Hotuna)

Ana fadada titunan Bauchi zuwa tagwaye don rage cinkoso a cikin birnin (Hotuna)

- Ana cigaba da fadada titunan garin Bauchi zuwa tagwaye don rage cinkoso a cikin birnin

- Za'a fadada titunan ne zuwa tagwaye domin saukakawa masu ababen hawa

- Mai magana da yawun gwamnan ya ce wannan kadan ne daga cikin dumbin ayyukan ci gaba da gwamnan ke yi a fadin jihar

Gwamnatin jihar Bauchi a karkashin shugabancin Barista Mohammed A. Abubakar na fadada titunan Bauchi zuwa tagwaye don rage cinkoso a cikin birnin

Hotunan gyarawa da sake gina shataletalen da titin Awalah zuwa Giwo Science Academy (dake titin Kano) wanda gwamnatin Barista Mohammed A. Abubakar ke yi.

KU KARANTA: Sukar da ake wa Buhari da Sani Bello ba daidai ba ne, sun yi rawar gani – Inji kungiyar kiristocin Najeriya

Ana fadada titunan Bauchi zuwa tagwaye don rage cinkoso a cikin birnin (Hotuna)

Ana fadada titunan Bauchi zuwa tagwaye don rage cinkoso

Kamar yadda NAIJ.com ke da labari, mai magana da yawun gwamnan Bauchi a fannin sadarwa, Shamsudeen Lukman Abubakar ya ce wannan kadan ne daga cikin dumbin ayyukan ci gaba da gwamnan ke yi a fadin jihar.

Ana fadada titunan Bauchi zuwa tagwaye don rage cinkoso a cikin birnin (Hotuna)

Daya daga titunan Bauchi da za a mayar zuwa tagwaye

Yace za'a fadada titunan ne zuwa tagwaye domin saukakawa masu ababen hawa da kuma rage cinkoson ababen hawa.

Ana fadada titunan Bauchi zuwa tagwaye don rage cinkoso a cikin birnin (Hotuna)

Motocin kwamfanin da ke aikin jiran

Ana fadada titunan Bauchi zuwa tagwaye don rage cinkoso a cikin birnin (Hotuna)

Tarakta masu aikin jaran hanyan

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wai shin dallar amurka daya za iya sake dawo naira daya kuwa a Najeriya?

Source: Hausa.naij.com

Related news
Na shirya kare kaina a gaban kotu - Sanata Hamma Isa Misau

Na shirya kare kaina a gaban kotu - Sanata Hamma Isa Misau

Na shirya kare kaina a gaban kotu - Sanata Hamma Isa Misau
NAIJ.com
Mailfire view pixel