• 365

    USD/NGN

A karshe, kotu ta baiwa gwamnati daman amfani da kudi $43m, £27,800, N23.2m da EFCC ta kwato

A karshe, kotu ta baiwa gwamnati daman amfani da kudi $43m, £27,800, N23.2m da EFCC ta kwato

- A gano makudan kudi a gidan Ikoyin jihar Legas makwannin baya

-Wannan kudi ya sabbaba koran shugaba NIA da sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal

A yau Talata ne wata babban kotun tarayya da ke zaune a Legas ta bada daman gwamnatin tarayya ta rike kudade $43m, £27,800, N23.2m da hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta gano a gidan Ikoyi.

Jastis Hassan ya bada wannan dama ne bayan rashin wanda yazo yace na shi ne.

A karshe, kotu ta baiwa gwamnati daman amfani da kudi $43m, £27,800, N23.2m da EFCC ta kwato

A karshe, kotu ta baiwa gwamnati daman amfani da kudi $43m, £27,800, N23.2m da EFCC ta kwato

Bisa ga gano kudin, gwamnatin jihar Ribas tayi ikirarin cewa kudinta ne amma bata karaso domin karba ba.

KU KARANTA: Rashin aikinyi na cigaba da karuwa a mulkin Buhari

A kwanakin nan, gwamnan jihar Legas, Nyesom Wike yayi ikirarin cewa yanada hujjan cewa lallai kudin jihar Ribas ne kuma zai bayyana hujjan a lokacin da ya dace.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

Related news

Daga karshe, Buhari ya yi jawabi ga ‘yan Najeriya ta hanyar sakon murya

Daga karshe, Buhari ya yi jawabi ga ‘yan Najeriya ta hanyar sakon murya

Daga karshe, Buhari ya yi jawabi ga ‘yan Najeriya ta hanyar sakon murya
NAIJ.com
Mailfire view pixel