Bayan El-Rufa’I ya alanta umurnin damke su, kungiyar matasan arewa sun shiga ganawa

Bayan El-Rufa’I ya alanta umurnin damke su, kungiyar matasan arewa sun shiga ganawa

Bayan gwamna jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufa’I ya bada umurnin damke shugabannin kungiyar matasan arewa da suka alanta cewa sun baiwa yan kabilar Igbo kwanaki su bar arewacin Najeriya, kungiyar ta sake shiga wata ganawa ta musamman domin mayar da martani ga gwamnan.

Ganawar da sukayi da yamman nan a jihar Kaduna domin zaban kalaman mayar da martani ga gwamnan jihar Kaduna akan kokarin kamasu.

Abdulaziz Suleiman, shugaban kungiyar yace abinda El-Rufai keyi na kokarin hanau Koran inyamurai daga arewa abin kunya ne.

Bayan El-Rufa’I ya alanta umurnin damke su, kungiyar matasan arewa sun shiga ganawa

Bayan El-Rufa’I ya alanta umurnin damke su, kungiyar matasan arewa sun shiga ganawa

“A yanzu haka muna ganawa domin sanin irin martanin da zamuyi,”

“Gaskiya ina takaicin wasu shugabanninmu. Irin wadannin maganganun anyishi akan Fulani makiyaya amma babu gwamnan kudun da ya fito yayi suka,”

KU KARANTA: Wani dattijon Igbo yace kan Igbo a rabe yake

A ranan Talata, kungiyar ta baiwa inyamurai wa’adin makonni 12 su fita daga arewacin Najeriya su koma yankinu na Biafra.

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Wani sojan da ya gudu daga yaki da Boko Haram ya shiga hannu jami'an tsaro

Wani sojan da ya gudu daga yaki da Boko Haram ya shiga hannu jami'an tsaro

Wani sojan da ya gudu daga yaki da Boko Haram ya shiga hannu jami'an tsaro
NAIJ.com
Mailfire view pixel