Atiku ya tofa albarkacin bakinsa kan barazanar da akayiwa Igbo

Atiku ya tofa albarkacin bakinsa kan barazanar da akayiwa Igbo

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alh. Atiku Abubakar ya soki wa’adin da kungiyar matasan arewa ta baiwa yan kabilar Igbo na cewa su bar arewa cikin watanni 3.

Zaku tuna cewa kakakin gamayyar kungiyoyin arewa, Abdulaziz Suleiman, ya umurci yan kabilar Igbo su fita daga arewa cikin kwanaki 120.

“Amma tsohon shugaban kasa, wanda ya daura kan shafinsa na Tuwita ranan Laraba yace: “Kasar mu mai kyau ce; matsalolin da muke da shi yafi sauraron irin wadannan maganganu masu raba kai.”

Biafra: Atiku ya tofa albarkacin bakinsa kan barazanar da akayiwa Igbo

Biafra: Atiku ya tofa albarkacin bakinsa kan barazanar da akayiwa Igbo

“Wa’adi da gamayyar matasan arwa ta baiwa yan kabilar Igbo cewa su bar yankin abin ban haushi ne kuma barazana ne ga tsaron kasa.”

KU KARANTA: Dattawan arewa sunyi tir da batun raba kasa

“Martanin da wata kungiyar kudu maso yamma ga arewa kuma babu tunani a cikinsa,”.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

Source: Hausa.naij.com

Related news
Na shirya kare kaina a gaban kotu - Sanata Hamma Isa Misau

Na shirya kare kaina a gaban kotu - Sanata Hamma Isa Misau

Na shirya kare kaina a gaban kotu - Sanata Hamma Isa Misau
NAIJ.com
Mailfire view pixel