• 365

    USD/NGN

Majalisar dattawa tayi amai ta lashe, ta soke takardan karin N5 kan farashin man fetur

Majalisar dattawan Najeriya ta soke takardan da ta bukaci kara N5 kan farashin kudin man fetur a Najeriya.

Wannan takarda ta bukaci a kara kudin man fetur ne domin iya gyara hanyoyin tafiyar mota a fadin kasa.

Majalisar dattawa tayi amai ta lashe, ta soke takardan karin N5 kan farashin man fetur

Majalisar dattawa tayi amai ta lashe, ta soke takardan karin N5 kan farashin man fetur

Amma yan Najeriya sukace sam, ba zai yiwu ba. Kungiyar NUPENG kuma ta lashi takobin cewa ba zai taba yiwuwa ba.

KU KARANTA: Naira ta kara daraja a kasuwan bayan fagge

Kari da cewa majalisar dattawa basu da tausayin al’umma saboda duk da halin kuncin da yan Najeriya ke ciki, suna bada shawaran kara kuntata rayuwan jama’a.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Related news

Karya ne! Jirgin Buhari baya ajiye a garin Landan - Wata majiya

NAIJ.com
Mailfire view pixel