367

USD/NGN

Real Madrid za ta zabi sabon shugaba

Real Madrid za ta zabi sabon shugaba

- Kwamitin zabe na kungiyar Real Madrid ya amince a gudanar da zaben shugaba da daraktoci da za su ja ragamar kungiyar.

- Tuni kwamitin ya tsayar da ranar 9 zuwa 18 ga watan Yuni domin tantance 'yan takara da wadanda suka dace a zaba.

Kwamitin zabe na kungiyar Real Madrid ya amince a gudanar da zaben shugaba da daraktoci da za su ja ragamar kungiyar.

Tuni kwamitin ya tsayar da ranar 9 zuwa 18 ga watan Yuni domin tantance 'yan takara da wadanda suka dace a zaba.

A kwana daya tsakani za a sanar da wadanda suka cika ka'idar da ake bukata ta jan ragamar Real Madrid wadda ta ci kofin Zakarun Turai guda 12 a tarihi.

Real Madrid za ta zabi sabon shugaba

Real Madrid za ta zabi sabon shugaba

NAIJ.com ta samu labarin cewa Florentino Perez ne ke jan ragamar kungiyar a karo na biyu tun daga shekarar 2009, ya fara shugabantar Madrid a shekarar 2000 zuwa 2006.

Perez ya karbi jan ragamar Real Madrid a hannun Ramon Mendoza.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa kan hadin kan Najeriya

Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa kan hadin kan Najeriya

Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa
NAIJ.com
Mailfire view pixel