Bugu da kari, kotun hukumar Sojin Najeriya ta zartar da hukunci kan wasu soji

Bugu da kari, kotun hukumar Sojin Najeriya ta zartar da hukunci kan wasu soji

Kotun hukumar sojin Najeriya da ke Maiduguri jhar Borno ta kammala yanke hukuncinta kan wasu sojinta da suka aikata ayyukan laifi.

Mataimakin kakakin rundunar sojin 7division, Kingsley Samuel, ya bayyana hakan ne ta wata jawabin da ya saki, yace:

“Shugaban kotun, Birgediya Janar Olusegun Adeniyi, ya yankewa wani Chima Samuel hukuncin daurin shekaru 15 a gidan yari kan laifin taimakawa wajen kisan wani dan yaro mai suna Yakubu Isah, a Maiduguri.

Bugu da kari,kotun hukumar Sojin Najeriya ta zartar da hukunci kan wasu soji

Bugu da kari,kotun hukumar Sojin Najeriya ta zartar da hukunci kan wasu soji

Shi kuma Kofura Aliu Audu wanda aka tuhumta na laifin cin zalin wani an rage masa mukami. Sunday Ogwuche wanda aka tuhuma da laifin satan makamai kuma an yanke masa hukuncin shekaru 7 a gidan maza.”

KU KARANTA: Tsohon shugaban DSS ya wanke Yemi Osinbajo

Wakilin hukumar kare hakkin dan Adam, Barr Jumai Usman Mshelia, wacce ta halarci zaman ta yabawa gaskiyar da aka nuna wajen hukunta soji masu laifin.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Babbar magana: An sace wasu Turawa 4 a Najeriya

Babbar magana: An sace wasu Turawa 4 a Najeriya

Babbar magana: An sace wasu Turawa 4 a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel