Hukumar EFCC ta kwace gidan masaukin Patience Jonathan na kimanin N3bn

Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ta garkame wata gidan masaukin da ake zargin na uwargidan tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, Patience Jonathan ne.

Gidan masaukin mai tsauni 5, wanda ke da kudi kimanin N3bn da ke kusada Setraco Construction Company, beside Mabushi Kado Expressway, Abuja.

Hukumar EFCC ta kwace gidan masaukin Patience Jonathan na kimanin N3bn

Hukumar EFCC ta kwace gidan masaukin Patience Jonathan na kimanin N3bn

Duk da cewa basu bude masaukin ba, hukumar ta rubuta cewa ana gudanar da bincike kan gidan.

Hukumar EFCC ta kwace gidan masaukin Patience Jonathan na kimanin N3bn

Hukumar EFCC ta kwace gidan masaukin Patience Jonathan na kimanin N3bn

Baya ga haka, hukumar EFCC ta kwace wasu kadaranta guda 3 da ke Karsana, Wasa da Idogwari a Abuja.

KU KARANTA: Saura kiris yunwa ta hallaka dan almajiri

Tun watan Mayun 2016 ne hukumar ke bincike Mrs Patience Jonathan da kuma wani ma’aikacin Jonathan, Waripamowei Dudafa.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2

NAIJ.com
Mailfire view pixel