Ikon Allah, gwamnatin kasar Saudiyya ta haramta sanya rigar Barcelona

Ikon Allah, gwamnatin kasar Saudiyya ta haramta sanya rigar Barcelona

Bayan kasar Saudiyya ta yanke hulda da kasar Qatar a makon da ya gabata, ta bullo da wata sabuwar doka da ta shafi kasar Qatar da kungiyar kwallon Barcelona.

A sabuwar dokar, duk wanda aka gani sanye da rigar kungiyar kwallon kafan Barcelona za’a ci shi taran €135,000 da kuma shekaru 15 a kurkuku.

Ikon Allah, gwamnatin kasar Saudiyya ta haramta sanya rigar Barcelona

Ikon Allah, gwamnatin kasar Saudiyya ta haramta sanya rigar Barcelona

Kana kuma akwai yiwuwan kafa wannan doka a kasar Dubai, Masar da Yaman.

KU KARANTA: An sako mutanen da akayi garkuwa da su a Kaduna

A yanzu dai kungiyar kwallon Barcelona zasu koma sanya riga dauke da sunan kamfanin Japan Rakuten na tsawon shekaru 4.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
An sace wasu Turawa a Najeriya bayan sun zo raba magani

An sace wasu Turawa a Najeriya bayan sun zo raba magani

Babbar magana: An sace wasu Turawa 4 a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel