Osinbajo ya halarci daurin auren diyyar jigon jam'iyyar APC (Hotuna)

Osinbajo ya halarci daurin auren diyyar jigon jam'iyyar APC (Hotuna)

- Mukaddashin shugaban kasa ya je jihar Oyo

- Osinbajo ya sauka ne a filin jirgin babban birnin jihar Ibadan

- Ya samu kyakkyawar tarba daga gwamnan jihar Ajimobi

Hotuna sun bayyana na mukaddashin shugaban kasar Najeriya Farfesa Osinbajo ya sauka a filin jirgi na kasa da kasa na jihar Oyo dake a Ibadan.

NAIJ.com ta samu labarin cewa mukaddashin shugaban kasar ya samu kyakkyawar tarba ne daga Gwamnan jihar ta Oyo Cif Ajimobi.

Babban makasudin zuwan na Osinbajo a jihar kuma shine halartar daurin auren wani jigo na jam'iyyar watau Cif Bisi Akande.

Ga hotunan nan kuma:

Osinbajo ya halarci daurin auren diyyar jigon jam'iyyar APC (Hotuna)

Osinbajo ya halarci daurin auren diyyar jigon jam'iyyar APC (Hotuna)

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Babbar magana: An sace wasu Turawa 4 a Najeriya

Babbar magana: An sace wasu Turawa 4 a Najeriya

Babbar magana: An sace wasu Turawa 4 a Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel