Fadar shugaban kasa ta dauki harami, ana jiran dawowar Buhari

Fadar shugaban kasa ta dauki harami, ana jiran dawowar Buhari

- Al’amura sun kankama a bangaren shugaban kasa dake fadar mulki ta Aso Rock, biyo bayan sa ran dawowar shugaban kasa Muhammad Buhari gida daga birnin London.

- Shugaban kasa Muhammad Buhari ya tafi birnin London a ranar 7 ga watan Mayu domin likitoci su cigaba da duba lafiyarsa.

Matar shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari, wacce ta dawo kasarnan ranar Talata, tace mijinta zai dawo gida nan ba dadewa ba.

NAIJ.com ta samu labarin cewa ta kuma ce mijin nata yana warkewa cikin sauri.

Fadar shugaban kasa ta dauki harami, ana jiran dawowar Buhari

Fadar shugaban kasa ta dauki harami, ana jiran dawowar Buhari

An rawaito tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Uzor Kalu, na cewa shugaban kasa Buhari dai dawo gida kafin ranar 11 ga watan Yunin da muke ciki.

Duk da cewa babu wata sanarwa da aka fitar kan dawowar shugaban, an samu canje – canje da dama fadar shugaban kasa wanda alamune dake nuni da shugaban ya kusa dawowa.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Labari da duminsa: Aminu Atiku Abubakar, da ga tsohon mataimakin Obasanjo, zai kwan a sijin, bisa wannan zargi, duba ciki

Labari da duminsa: Aminu Atiku Abubakar, da ga tsohon mataimakin Obasanjo, zai kwan a sijin, bisa wannan zargi, duba ciki

Labari da duminsa: Aminu Atiku Abubakar, da ga tsohon mataimakin Obasanjo, zai kwan a sijin, bisa wannan zargi, karanta
NAIJ.com
Mailfire view pixel