367

USD/NGN

An fara shire-shiren tsige dan rigimar nan Sanata Dino Melaye

An fara shire-shiren tsige dan rigimar nan Sanata Dino Melaye

- Siyasar jihar Kogi na ci gaba da daukar zafi

- Manya manyan yan siyasa a jihar suna ci gaba da cacar baki

- Tuni har an fara tattara sa hannun mutane da nufi tsige Sanata Dino Melaye

A wani rahoto da muka samu ya nuna cewa an fara shire-shiren yiwa sanata Dino Melaye na majalisar dattijai mai wakiltar jihar Kogi kiranye.

NAIJ.com ta samu labarin cewa dai ana tattara sa hannun a wata makarantar firamare ta musulunci dake a garin Lokoja babban birnin jihar ta Kogi.

An fara shire-shiren tsige dan rigimar nan Sanata Dino Melaye

An fara shire-shiren tsige dan rigimar nan Sanata Dino Melaye

Haka ma dai mun samu wasu hotuna na mutanen garin suna bin layi inda suke sa hannu a wata takardar da nufi kaiwa hukumar zabe ta kasa.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Ingila tayi rashin babban Dan wasan kwallon kafa

Ingila tayi rashin babban Dan wasan kwallon kafa

Ingila tayi rashin babban Dan wasan kwallon kafa
NAIJ.com
Mailfire view pixel