Wuya: Ya mari matar dan sanda, sai ya langabe yace bai lafiya

Wani matashi dan Najeriya ya shiga kafafen watsa labarai bayan da ya zube kasa lokacin da ya mari matar dan sanda.

Labarin dai da muka samu shine kafin ya mare ta din bai san matar dan sanda bace amma daga bisa da ya sani kawai sai ya langabe.

NAIJ.com ta samu labarin cewa ya mare ta ne a dalilin ta ce mashi ya kauce ya bata wuri zata wuce tana tukin keke.

Wuya: Ya mari matar dan sanda, sai ya langabe yace bai lafiya

Wuya: Ya mari matar dan sanda, sai ya langabe yace bai lafiya

Matar dan sandan mai suna Okon Otoya ta bayyana wa yan jarida cewar koda ya fahimci wacece ita bayan ya mare din sai kawai ya zube kasa yana billayi alamar bashi da lafiya.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Wata mata ta fara cin albarkar haihuwa ýan 4, wani Sanata yayi mata alheri rututu (Hotuna)

NAIJ.com
Mailfire view pixel