367

USD/NGN

Madalla: Yan Najeriya 7 suka lashe zaben yan majalisu a kasar Ingila inda Buhari yake jinya

Madalla: Yan Najeriya 7 suka lashe zaben yan majalisu a kasar Ingila inda Buhari yake jinya

- Ba shakka yan Najeriya mutane ne masu hazaka sosai

- Yanzu haka wasu ne suka yi zarra a zaben kasar Ingila da ya gabata

- Akalla mutane 7 ne suka samu nasa a zaben majalisar kasar

Wani rahoto da jaridar The Nation ta fitar ya bayyana cewa mutane bakwai ne yan asalin kasar Najeriya suka samu nasarar lashe zaben da aka gudanar jiya a kasar Ingila.

A cikin rahoton, hatta kasar ta Ingila ta yaba da wannan kwazon na yan kasar ta Najeriya saboda wani sabon tarihi ne aka sake kafawa.

Madalla: Yan Najeriya 7 suka lashe zaben yan majalisu a kasar Ingila inda Buhari yake jinya

Madalla: Yan Najeriya 7 suka lashe zaben yan majalisu a kasar Ingila inda Buhari yake jinya

NAIJ.com ta samu jerin sunayen nasu kuma gasu kamar haka:

1. Kate Osamor

2. Chinyelu Onwurah

3. Chuka Umunna

4. Fiona Onasanya

5. Bim Afolami

6. Helen Grant

7. Olukemi Olufunto Badenoch

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Shugaban Sojin sama ya gargadi masu yada kiyayya ta shafukan sada zumunta

Shugaban Sojin sama ya gargadi masu yada kiyayya ta shafukan sada zumunta

Shugaban Sojin sama ya gargadi masu yada kiyayya ta shafukan sada zumunta
NAIJ.com
Mailfire view pixel