Yanzu-Yanzu: Osinbajo zai sanya wa kasafin kudin 2017 hannu gobe

Yanzu-Yanzu: Osinbajo zai sanya wa kasafin kudin 2017 hannu gobe

- Mukaddashin shugaban kasar Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo zai sanya wa kasafin kudin 2017 hannu a gobe da safe idan komai ya tafi yadda ya kamata.

- Majiyar mu ta ruwaito cewa a da yau ne ma aka tsara za'a sa ma kasafin kudin hannu kafin daga bisani aka dage shi zuwa gobe saboda wasu harkokin da mataimakin shugaban kasar zai yi.

Mukaddashin shugaban kasar Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo zai sanya wa kasafin kudin 2017 hannu a gobe da safe idan komai ya tafi yadda ya kamata.

Majiyar mu ta ruwaito cewa a da yau ne ma aka tsara za'a sa ma kasafin kudin hannu kafin daga bisani aka dage shi zuwa gobe saboda wasu harkokin da mataimakin shugaban kasar zai yi.

Yanzu-Yanzu: Osinbajo zai sanya wa kasafin kudin 2017 hannu gobe

Yanzu-Yanzu: Osinbajo zai sanya wa kasafin kudin 2017 hannu gobe

NAIJ.com ta samu labarin cewa za'a sawa kasafin hannu a goben kuma dukkan masu ruwa da tsaki zasu halarci shirin kama daga yan majalisu zuwa manyyan ma'aikatan gwamnatin ta tarayya.

An dai ayyana cewa za'a sa wa kasafin hannu a gobe da karfe 3 na rana a babban dakin taron dake a fadar shugaban kasa ta Villa a babban birnin tarayya Abuja.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Wani sojan da ya gudu daga yaki da Boko Haram ya shiga hannu jami'an tsaro

Wani sojan da ya gudu daga yaki da Boko Haram ya shiga hannu jami'an tsaro

Wani sojan da ya gudu daga yaki da Boko Haram ya shiga hannu jami'an tsaro
NAIJ.com
Mailfire view pixel