367

USD/NGN

YANZU-YANZU : Osinbajo zai rattaba hannu kan kasafin kudin 2017 misalin karfe 3 na rana

YANZU-YANZU : Osinbajo zai rattaba hannu kan kasafin kudin 2017 misalin karfe 3 na rana

Mukaddashin shugaban kasan Najeriya, farfesa Yemi Osinbajo zai rattaba hannu kan kasafin kudin Najeriya yau Litinin misalin karfe 3 na rana.

Mai magana da yawun shugaban majalisan dattawa kan kafofin sada zumunta, Bamikole Omisore ya bayyana hakan ne ta shafinsa na Tuwita.

YANZU-YANZU : Osinbajo zai rattaba hannu kan kasafin kudin 2017 misalin karfe 3 na rana

YANZU-YANZU : Osinbajo zai rattaba hannu kan kasafin kudin 2017 misalin karfe 3 na rana

Game da cewar Omisore, Saraki da Dogara zasu hallara a fadar shugaban kasa domin shaida rattaba hannun.

KU KARANTA: Yau ranan tinuwa da Abiola ne

Zaku tuna cewa majalisar dokokin tarayya ta tura kasafin kudin 2017 fadar shugaban kasa amma an samu rahotannin cewa Osinbajo na dube-dube cikin takardan.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa

Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa

Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa
NAIJ.com
Mailfire view pixel