367

USD/NGN

Ba zaman jiran Buhari ya hana sa hannu kan kasafin kudi ba – Fadar Shugaban kasa

Ba zaman jiran Buhari ya hana sa hannu kan kasafin kudi ba – Fadar Shugaban kasa

– Mukaddashin Shugaban Kasa Osinbajo yayi magana game da kasafin kudi

– Osinbajo yace ba wai Shugaba Buhari yake jira ba

– An dai dauki dogon lokaci ba a rattaba hannu kan kasafin ba

Farfesa Osinbajo yace ba zaman jiran Shugaban kasa yake yi ba

An dai dauki dogon lokaci kundin kasafin kasar na tangal-tangal

Har yanzu Shugaban kasa Muhammadu Buhari bai dawo ba

Ba zaman jiran Buhari ya hana sa hannu kan kasafin kudi ba – Fadar Shugaban kasa

Kasafin kudi: Osinbajo yace ba wanda yake jira

Mukaddashin Shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo yace ba zaman jiran Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya hana a sa hannu a kan kundin kasafin kudin kasar ba. Mun dai ji cewa a yau dinnan za a rattaba hannu bayan dogon jirar.

KU KARANTA: Osinbajo zai rattaba hannu kan kasafin kudi

Ba zaman jiran Buhari ya hana sa hannu kan kasafin kudi ba – Fadar Shugaban kasa

kasafin kudin a gaban Majalisa

Wasu dai su na yada rade-radin cewa an tsaya jirar Shugaban kasar ya dawo ne daga Kasar Ingila inda yake jinya domin sa hannu kan kasafin kudin da kan sa. Wata majiya a fadar shugaban kasar tace ba haka abin yake ba.

Tun kwanaki dama kun ji akwai kishin-kishin din cewa wasu ‘Yan Majalisa sun cusa abubuwa da Shugaban kasa bai sa ba a cikin kasafin. Ba dai yau aka fara samun badakala a harkar kasafin kudin kasar ba. Ko a bara haka aka dauki dogon lokaci ana ta fama.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Mutanen Jihar Kogi za su maido Sanata Dino Melaye

Related news
Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa kan hadin kan Najeriya

Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa kan hadin kan Najeriya

Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa
NAIJ.com
Mailfire view pixel