Kunji dalilin da ya hana shugaba Buhari dawowa ranar Asabar din da ta gabata (Karanta)

Kunji dalilin da ya hana shugaba Buhari dawowa ranar Asabar din da ta gabata (Karanta)

An samu rahotanni da ke bayyana cewa likitocin da ke duba lafiyar shugaba Muhammadu Buhari a birnin London, sun ce a yau ranar Litinin 13 ga wata Yuni 2017 za su gudanar da gwaje-gwaje a kan sa, kuma sakamakon gwajin ne zai tantance lokacin da shugaban zai dawo.

Rahotanni sun ambato wata majiya daga fadar shugaban kasa na cewa, Buhari ya fasa dawowa sabanin yadda aka yi hasashen dawowar sa ranar Lahadin da ta gabata.

Kunji dalilin da ya hana shugaba Buhari dawowa ranar Asabar din da ta gabata (Karanta)

Kunji dalilin da ya hana shugaba Buhari dawowa ranar Asabar din da ta gabata (Karanta)

NAIJ.com ta samu labarin cewa majiyar ta ce shugaba Buhari ba zai dawo gida ba, domin akwai gwaje-gwajen da likitoci za su yi ma sa a ranar Litinin din nan.

A cikin watan da ya gabata ne, shugaba Buhari ya koma London domin sake duba lafiyar sa.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Labari da duminsa: Tsohin shugaban kasa Obasanjo da Senata Makarfi suna gannawan sirri

Labari da duminsa: Tsohin shugaban kasa Obasanjo da Senata Makarfi suna gannawan sirri

Labari da duminsa: Tsohin shugaban kasa Obasanjo da Senata Makarfi suna gannawan sirri
NAIJ.com
Mailfire view pixel