365

USD/NGN

Karawa-mai-karfi-karfi: Kasar China ta ba Aisha Buhari kyautar N60 miliyan

Karawa-mai-karfi-karfi: Kasar China ta ba Aisha Buhari kyautar N60 miliyan

Kasar China ta ba uwar gidan shugaba Buhari watau Aisha Buhari kyautar Naira miliyan 60 domin ci gaba da gudanar da ayyukan kungiyar ta mai zamam kanta.

Mai magana da yawun uwar gidan Suleiman Haruna shine ya shardawa manema labarai wannan a jiya inda kuma yace kudin an damka su ne ga kungiyar nan ta 'Future Assured' domin ta ci gaba da gudanar da ayyukan alherin da ta fara musamman ma wajen taimakon yara dake yankin Arewa maso gabas.

Karawa-mai-karfi-karfi: Kasar China ta ba Aisha Buhari kyautar N60 miliyan

Karawa-mai-karfi-karfi: Kasar China ta ba Aisha Buhari kyautar N60 miliyan

NAIJ.com ta samu labarin cewa tuni dai babbar mai ba uwar gidan shugaba Buhari shawara Dr. Hajo Sani ta godewa kasar ta China da wannan kyautar sannan kuma ta sha alwashin za'ayi anfani da kudin ta hanyar da ya dace.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Wani mutumi ya kai kuka bayan ya ga Miliyoyin kudi a akawun sa

Wani mutumi ya kai kuka bayan ya ga Miliyoyin kudi a akawun sa

Wani mutumi ya kai kuka bayan ya ga Miliyoyin kudi a akawun sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel