367

USD/NGN

Ana cigaba da yunkurin tsige Dino Melaye a mazabarsa

- Daga wurare daban-daban a mazabar Kogi ta yamma, mazauna na cigaba da kokarin cire Sanatansu

- Melaye yana zargin cewa gwamnan jihar Yahaya Bello na kashe biliyoyi domin yi masa zagon kasa

Duk da cewa magoya bayan Sanata Dino Melaye da ke mazabar Kabba/Bunnu a ranan Lahadi, 10 ga watan Yuni sun lashi takobin ba za’a tsige dan majalisan ba, har yanzu ana cigaba da zaben tsigeshi a mazabarsa.

Ana cigaba da yunkurin tsige Dino Melaye a mazabarsa

Ana cigaba da yunkurin tsige Dino Melaye a mazabarsa

Game da cewan rahotanni, mazauna Odo Ape a Kabba/Bunu daga Egba a karamar hukumar Yagba suna jere cikin layi yau Talata, 13 ga watan Yuni domin rattaba hannayensu kan takardan tsige shi.

Ana cigaba da yunkurin tsige Dino Melaye a mazabarsa

Ana cigaba da yunkurin tsige Dino Melaye a mazabarsa

KU KARANTA: Hafsoshin tsaro na ganawa da majalisan wakilai

Ana cigaba da yunkurin tsige Dino Melaye a mazabarsa

Ana cigaba da yunkurin tsige Dino Melaye a mazabarsa

Magoya bayan Melaye a ranan Lahad sun sha alwashin cewa lallai sai sun tsige shugaban masu rinjaye a majalisar dokokin jihar, Mathew Ojo Kolawole wanda suke zargi da zagon kasa tsige Melaye.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Related news
Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa

NAIJ.com
Mailfire view pixel