365

USD/NGN

Wani ɗan Ghana yayi bajakolin hikimarsa akan Buhari da Iyalansa (Hotuna)

Wani ɗan Ghana yayi bajakolin hikimarsa akan Buhari da Iyalansa (Hotuna)

- Wani Fasihi a kasar Ghana yayi zanen Buhari

- Zanen na dauke da shugaba Buhari ne da iyalansa

Wani hazikin mutumi dan kasar Ghana ya nuna kwarewarsa da bajintarsa a wani zane da yayi na shugaban kasa Muhammadu Buhari da Iyalansa.

Wannan fasihi mai suna Ray Styles dan kasar Ghana ne mazaunin kasar Amurka, kuma ya yada wannan zane ne a shafinsa na Tuwita mai taken @PenciledCelebrities.

KU KARANTA: An buga an barku: Kasimu Yero zai sabunta fim ɗin ‘Magan jari ce’

A cikin zanen, Ray ya zana hoton shugaba Buhari yana baiwa matarsa abinci a baki, yayin da yayansa Yusuf da Zahra ke leke daga bayansu sun yi ma iyayen nasu dariya, kamar yadda NAIJ.com ta gano.

Wani ɗan Ghana yayi bajakolin hikimarsa akan Buhari da Iyalansa (Hotuna)

Buhari da Iyalansa

A gaskiya hoton ya kayatar are da bada nishadi ga duk masoya shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Wani ɗan Ghana yayi bajakolin hikimarsa akan Buhari da Iyalansa (Hotuna)

Buhari da Iyalansa

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Kutungwila ga Dino Melaye:

Related news
Wani mutumi ya kai kuka bayan ya ga Miliyoyin kudi a akawun sa

Wani mutumi ya kai kuka bayan ya ga Miliyoyin kudi a akawun sa

Wani mutumi ya kai kuka bayan ya ga Miliyoyin kudi a akawun sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel