Hankalin jama' a ya tashi yayinda akaji tashe-tashe Bam a Maiduguri

Hankalin jama' a ya tashi yayinda akaji tashe-tashe Bam a Maiduguri

- Hankulan mutanen Maiduguri na tsay-tsaye yayinda sukaji tashe-tashen Bam da dare

- Ashe hukumar Soji ne sukayi wannan tashe-tashe Bam din

- Majiya tace hukumar na gwajin wasu kayayyakin yakinta ne

Ko shaka babu an samu tashin hankali a garin Maiduguri, jihar Borno yayinda akaji tashe-tashe Bam jiya Talata, 13 ga watan Yuni.

Hankalin jama' a ya tashi yayinda akaji tashe-tashe Bam a Maiduguri

Hankalin jama' a ya tashi yayinda akaji tashe-tashe Bam a Maiduguri

Tashin Bam wanda ya tayar da hankali ashe na hukumar sojin Najeriya ce domin gwajin wasu kayayyakin aikinta, bisa ga wata majiya.

KU KARANTA: Osinbajo ya gana da shugabannin arewacin Najeriya

Rikicin yakin Boko Haram dai taki ci taki cinyewa har yanzu yayinda cikin azumin Ramadana suka fara wani sabon salon kai hare-hare lokacin buda baki.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Dan sintiri ya harbe kan shi har lahira domin gwajin laya

Dan sintiri ya harbe kan shi har lahira domin gwajin laya

Dan sintiri ya harbe kan shi har lahira domin gwajin laya
NAIJ.com
Mailfire view pixel