367

USD/NGN

Yan Boko Haram sun far ma sojin Najeriya, suna kwace motoci 2 kirar Hliux

Yan Boko Haram sun far ma sojin Najeriya, suna kwace motoci 2 kirar Hliux

Rahotanni daga Maiduguri , babba n birnin jihar Borno na nuna cewa an ji karar tashin Bam misalin karfe 8:30 na dare wajajen Damboa.

Game da cewar rahoton, tashin Bam din ya faru ne yayinda yan Boko Haram suka far ma sojoji a Damboa kuma sun arce da motocin Hilux guda 2.

Duk da cewa hukumar soji bata tabbatar da hakan ba duk da cewan an kirasu a waya, an tattaro cewanBoko Haram sun kai harin ne tsakanin Maiduguri da Damboa.

Yan Boko Haram sun far ma sojin Najeriya, suna kwace motoci 2 kirar Hliux

Yan Boko Haram sun far ma sojin Najeriya, suna kwace motoci 2 kirar Hliux

Fasinjojin mota da suka bi hanyar da safen nan sun tabbatar da cewa lallai an kai hari jiya, amma basu bada bayanai ba.

KU KARANTA: Ashe Aisha Buhari bata samu ganin Buhari ba a Landan

“Abin ya faru ne da daddare tsakanin Soji da Boko Haram. Mun ga harsasai da yawa a kan hanya da kuma soji da dama.” Wani direba ya bayyana

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa

Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa

Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa
NAIJ.com
Mailfire view pixel