'Nasarar Bukola Saraki ta Karyata shugaba Buhari' inji Reno Omokri

'Nasarar Bukola Saraki ta Karyata shugaba Buhari' inji Reno Omokri

- Reno Omokri ya caccaki gwamnatin shugaba Buhari

- Ya zargi gwamnati da bangaranci da addinanci da kabilanci tsakanin yan Najeriya

Reno Omokri, wanda tsohon hadimin tsohon shugaba Goodluck Jonathan, kan harkokin tashoshin sada zumunta na zamani, ya wallafa a shafinsa na facebook cewa lallai sharrin da shugaba Buhari ya kulla wa 'yan adawa domin a ci zarafinsu.

A shafinsa na Facebook, Reno Omokri ya zargi shugaba Buhari da tsoma baki a harkokin 'yan majalisu, inda ya ce ai ma yaki da cin hanci da ake cewa ana yi, duk bige ce.

KU KARANTA KUMA: Abin kunya: Saudi ta aikowa Najeriya dabino sadaka amma an saidaAbin kunya: Saudi ta aikowa Najeriya dabino sadaka amma an saida

'Nasarar Bukola Saraki ta Karyata shugaba Buhari' inji Reno Omokri

'Nasarar Bukola Saraki ta Karyata shugaba Buhari' inji Reno Omokri

A cewar sa: "Wai fadar gwamnati tace sallamar qarar da kotu tayi wa, wai a cewarsu, babban kuskure ne, ai kaji wannan kasan shirme ne."

"Amma a lokacin da aka sallami wadanda suka kashe wata mata da aka ce tayi sabo a Kano bara, ai gwamnati bata kushe hukuncin ba,"

An dai dade ana jin duriyar Reno Omokri, wanda shi har yanzu bai shigo hannu ba domin yana zama ne a kasar Amurka.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2

PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2

PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2
NAIJ.com
Mailfire view pixel