Yemi Osinbajo na ganawa da Sarki Sanusi a Aso Rock

Yemi Osinbajo na ganawa da Sarki Sanusi a Aso Rock

Labarin da muke samu yanzu na nuna cewa Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo, na ganawa da mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II a fadar shugaban kasa da ke Abuja.

Jaridar DailyTrust ta bada rahoton cewa an fara ganawar ne jim kasan bayan sarkin ya isa ofishin Osinbajo misalin karfe 2:40 na ranan.

Yanzu-Yanzu: Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo na ganawa da Sarki Sanusi a Aso Rock

Yanzu-Yanzu: Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo na ganawa da Sarki Sanusi a Aso Rock

Duk da cewa ba’a samu bayanan abubuwan da suke tattaunawa ba, NAIJ.com ta samu labarin cewa yanada alaka da rikicin tsakanin matasan arewacin Najeriya da yan kabila Igbo na da tashe kwanan nan.

KU KARANTA: Sarki Sanusi ya bayyana asalin matsalar da ke damun Najeriya

Ku kasance tare da mu domin samun cikkaken labarun…..

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Rashin nada sababbin mukamai na kawo cikas a Gwamnatin Najeriya

Rashin nada sababbin mukamai na kawo cikas a Gwamnatin Najeriya

Rashin nada sababbin mukamai na kawo cikas a Gwamnatin Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel