• 365

    USD/NGN

Rundunar sojin Najeriya sun kama masu safarar yara da yara a jihar Yobe

Rundunar sojin Najeriya sun kama masu safarar yara da yara a jihar Yobe

- An kama wasu masu safarar yara guda hudu dauke da yara 19

- An mika su ga hannun hukumar NAPTIP don a hukunta su

- An kama su ne a Yobe yayinda suke kokarin siyar da yaran a matsayin bayi a nan da kuma Borno

Rundunar sojin Najeriya ta sanar da kamun wasu mutane da ake zargin masu safarar yara ne a jihar Yobe a ranar Juma’a, 16 ga watan Yuni.

A cewar kakakin runduunar sojin Birgediya Janar Sani Usmna Kukasheka, masu safarar yaran na dauke ne da yara 19 zuwa jihohin Yobe da kuma Borno.

KU KARANTA KUMA: Igbo su yi wa kansu kiyamul laili - MASSOB

Rundunar sojin Najeriya sun kama masu safarar yara da yara a jihar Yobe

Rundunar sojin Najeriya sun kama masu safarar yara da yara a jihar Yobe

Wata sanarwa daga Usman ya ce an mika masu laifin ga hukumar hana safarar mutane wato NAPTIP don a yi masu hukuncin da ya kamata.

Rundunar sojin Najeriya sun kama masu safarar yara da yara a jihar Yobe

Yaran da akayi safarar su

A baya NAIJ.com ta tattaro cewa rundunar soji sunyi wani kakkaba a dajin Rijana dake jihar Kaduna a ranar Laraba, 14 ga watan Yuni sakamakon yawan fashi da makami da kuma sace-sacen mutane da ake fama da shi a hanayar Abuja zuwa Kaduna.

Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa daga kakakin hukumar soji, Birgediya Janar Sani Usman.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Related news

Daga karshe, Buhari ya yi jawabi ga ‘yan Najeriya ta hanyar sakon murya

Daga karshe, Buhari ya yi jawabi ga ‘yan Najeriya ta hanyar sakon murya

Daga karshe, Buhari ya yi jawabi ga ‘yan Najeriya ta hanyar sakon murya
NAIJ.com
Mailfire view pixel