Shahararrun ‘yan wasan Real Madrid 3 za su angwance a yau

Wannan karshen makon zai zo wa da Real Madrid da bukukuwan auren ‘yan wasan kungiyar ta yadda watakila sai dai a rarraba wadanda za su halarci bukukuwan kasancewar za a gudanar da aure-auren ne a birane da daban-daban.

NAIJ.com ta samu labarin cewa Alvaro Morata zai angwance da amryarsa Alice Campello a gobe Juma’a a birnin Venice.

Shahararrun ‘yan wasan Real Madrid 3 za su angwance a yau

Shahararrun ‘yan wasan Real Madrid 3 za su angwance a yau

Lucas Vazquez zai angwance da amaryarsa Macarena a ranar Asabar a birnin Majadahonda

Sai Mateo Kovacic shi ma a ranar Asabar a Croaria.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Dan sintiri ya harbe kan shi har lahira domin gwajin laya

NAIJ.com
Mailfire view pixel