Najeriya daya! Hausawa sunyi shiga irin ta ‘yan kabilar Igbo don nuna kauna, bayan barazanar Arewa

Najeriya daya! Hausawa sunyi shiga irin ta ‘yan kabilar Igbo don nuna kauna, bayan barazanar Arewa

Bayan barazana da akayi ma ‘yan kabilar Igbo a yankin arewacin Najeriya, wasu Hausawa sun nuna akasin haka don nuna kauna da hadin kai mai dorewa.

Sababbin hotuna da suka billo wanda suka shahara a yanar gizo, na nuna wasu Hausawa sanye da kaya irin na al’addun yan Igbo, duk a kokarin sun a nuna cewa sunyi ammana da mutane daga yankin Kudu maso gabas dama sauran yankuna na Najeriya.

A kasa ga hotunan Hausawan dake sanye da shiga irin na al’addun ‘yan Igbo, wanda idan kuka gani zaku dauka cewa ana wani bikin al’ada ne na ‘yan Igbo a Arewa.

KU KARANTA KUMA: Yadda na tayar da Ahmed Musa ba tare da taimako ba – Mahaifiyarsa

Najeriya daya! Hausawa sunyi shiga irin ta ‘yan kabilar Igbo don nuna kauna, bayan barazanar Arewa

Hausawa sanye da kaya irin na al’addun yan Igbo

Najeriya daya! Hausawa sunyi shiga irin ta ‘yan kabilar Igbo don nuna kauna, bayan barazanar Arewa

Najeriya daya! Hausawa sunyi shiga irin ta ‘yan kabilar Igbo don nuna kauna, bayan barazanar Arewa

Najeriya daya! Hausawa sunyi shiga irin ta ‘yan kabilar Igbo don nuna kauna, bayan barazanar Arewa

Najeriya daya! Hausawa sunyi shiga irin ta ‘yan kabilar Igbo don nuna kauna, bayan barazanar Arewa

A wani al'amari makamancin wannan, NAIJ.com ta rahoto a bayan cewa mukafddashin shugabna kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa gwamnatin tarayyan Najeriya bazata yarda wasu mutane ko kunya sun dunga furta zantukar da zai tayar da zaune tsaye a tsakanin al'umman kasar ba.

Ya furta hakan ne a ganawa da ya yi da shugabannin kungiyar Arewa sakamakon rikici da ya kunno kai bayan wasu kungiyoyin matsan Arewa sun ba 'yan kabilar Igbo mazauna yankin Arewa wa'adin watanni uku su bar yankin.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ta yaya za'a hukunta gawurtaccen mai garkuwa da mutane don karban kudin fansa?

Source: Hausa.naij.com

Related news
An kama wani sojan da ya gudu daga yaki da Boko Haram da laifin sata

An kama wani sojan da ya gudu daga yaki da Boko Haram da laifin sata

Wani sojan da ya gudu daga yaki da Boko Haram ya shiga hannu jami'an tsaro
NAIJ.com
Mailfire view pixel