Biafra: “ Babu wani sulhun da zai daure tsakanin Hausa da Igbo, Biafra kawai muke so “ - Bishop Udeh

Biafra: “ Babu wani sulhun da zai daure tsakanin Hausa da Igbo, Biafra kawai muke so “ - Bishop Udeh

- Bishop Chris Udeh ya alanta cewa lokacin smaun yancin Biafra yayi

- Yace wa’adin da aka baiwa Igbo a Arewa alama ce mai kyau

- Malamin addinin Kiristan yace mutane Igbo suyi watsi da maganganun cewa su nemi takarar shugabanci kasa

Shugaba cocin General Overseer of Mount Zion Faith Global Liberation Ministries, Bishop Abraham Chris Udeh, yayi kira da yan kabilar Igbo suyi amfani da wa’adin da matasan Arewa suka basu a matsayin zange dantse wajen yakin neman Biafra.

Biafra: “ Babu wani sulhun da zai daure tsakanin Hausa da Igbo, Biafra kawai muke so “ - Bishop Udeh

Biafra: “ Babu wani sulhun da zai daure tsakanin Hausa da Igbo, Biafra kawai muke so “ - Bishop Udeh

Bishop din ya bayyana cewa za’a iya smaun yancin jamhuriyyar Biafra yanzu idan dukkan yan kabilar Igbo suka hada kansu kamar yadda ake musu gargadi, su bar Najeriya.

KU KARANTA: Rikici ta balle a karamr hukuma a jihar Taraba

Yace: “Babu wani yarjejeniya tsakanin Hausa da Igbi da zai daure. Shin kun manta da yarjejeniyar Aburi ne. Ta daure? Abinda muke so kawar shine yancin kasar Biafra. Babu wanii abin da muke so fiye da haka. Duk wani mai fadin wani abu daban na shi yake fadi.”

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Na shirya kare kaina a gaban kotu - Sanata Hamma Isa Misau

Na shirya kare kaina a gaban kotu - Sanata Hamma Isa Misau

Na shirya kare kaina a gaban kotu - Sanata Hamma Isa Misau
NAIJ.com
Mailfire view pixel