Rikicin PDP matsala ce ga dimokradiyyar Najeriya – Gwamna Seriake Dickson

Rikicin PDP matsala ce ga dimokradiyyar Najeriya – Gwamna Seriake Dickson

Gwamnan jihar Bayelsa, Henry Seriake Dickson, yace rikicn shugabancin da ke cikin jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP) babban matsala ce ga dimokradiyyar Najeriya.

Game da cewarsa, rikin da jam’iyyar PDP ke fama da shi ya hanata bayar da adawar da ya kamata ga jam’iyyar All Progressives Congress (APC).

Yace: “ Ina ganin tambayar da ta dace ayi shine shin menene ranan goben dimokradiyyar Najeriy? Rikicin dimokradiyyar mu a yau shine bamu da wata jam’iyya mai karfi a mulki, hakazalika bamu da jam’iyyar adawa mai karfi.”

Rikicin PDP matsala ce ga dimokradiyyar Najeriya – Gwamna Seriake Dickson

Rikicin PDP matsala ce ga dimokradiyyar Najeriya – Gwamna Seriake Dickson

“Ku san dukkan kokarin da kwamitina tayi domin shawo kan rikicin jam’iyyar saboda a dawo kan seti domin gabatar da adawar da ya kamata. Maganan gaskiya shine dimokradiyyar Najeriya ta lalace.

KU KARANTA: Akalla mutane 3 sun mutu a rikicn Taraba

“Abin takaicin shine jam’iyyarmu ba ta abinda ya kamata jam’iyyar adawa tayi saboda rikicin da ta mamayemu. Amma abin shine abinda ke faruwa a PDP na faruwa a APC.”

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2

PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2

PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2
NAIJ.com
Mailfire view pixel