An hallaka Nabra bayan ta fito daga Masallaci ba gaira ba dalili a Amurka

An hallaka Nabra bayan ta fito daga Masallaci ba gaira ba dalili a Amurka

NAIJ.com ta samu labarin kisan wata budurwa yar shekara 17 mai suna Nabra da akayi garkuwa da ita kuma aka kashe ta da safen nan bayan ta fito daga Masallaci a garin Virginia, Amurka.

Game da cewar babban malamin addini mazaunin kasar Amurka, Yasir Qadhi, wani ta fito daga Masallaci tare da abokanta a jiya Lahadi,, 18 ga watan Juni bayan sun gama Sahur a Masallacin Fairfaz.

Ma’aikatan Masallacin sunce Nabra da kawayenta sun fito kenan bayan Sallah tahajud sai akayi garkuwa da iya cikin wata mota.

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un: An kashe budurwa Musulma bayan ta fito daga Masallaci ba gaira ba dalili a Amurka

Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un: An kashe budurwa Musulma bayan ta fito daga Masallaci ba gaira ba dalili a Amurka

Daga baya aka ga gawanta a wata rafi da ke Sterling, Virginia. An ajiye gawan ne bayan anyi mata dukan tsiya.

KU KARANTA: Yar dan shekara 11 ya bayyana ta'asan da yakeyi

Bayan gudanar da bincike an damek wani matashi wanda ake zargi da kisan Nabra.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Na shirya kare kaina a gaban kotu - Sanata Hamma Isa Misau

Na shirya kare kaina a gaban kotu - Sanata Hamma Isa Misau

Na shirya kare kaina a gaban kotu - Sanata Hamma Isa Misau
NAIJ.com
Mailfire view pixel