Hotunan taron dandazon ýan PDP da suka sauya sheka zuwa APC a Fatakwal

Hotunan taron dandazon ýan PDP da suka sauya sheka zuwa APC a Fatakwal

A ranar Litinin 19 ga watan Yuni ne tsohon gwamnan jihar Ribas, kuma ministan harkokin sufuri Rotimi Amaechi ya karbi dafifin jama’a da suka shigo jam’iyyar APC.

Daruruwan mutanen sun fito ne daga jam’iyyar PDP inda suka ce lokaci yayi daya kamata su shigo cikin jam’iyyar APC sakamakon lalacewar shugabanci a jam’iyyar PDP.

KU KARANTA: Gagararran mai garkuwa da mutane, ‘Evans’ ya kai 'yan sanda maɓuwayrsa (HOTUNA)

Idan ba’a manta ba dai, NAIJ.com ta ruwaito Amaechi na daya daga cikin jiga jigan jam’iyyar PDP da suka raba jihad a ita a gab da zabukan 2015, inda ya tsunduma cikin jam’iyyar APC mai farin jini a wancan lokaci.

Hotunan taron dandazon ýan PDP da suka sauya sheka zuwa APC a Fatakwal

Taron ýan PDP da suka sauya sheka zuwa APC a Fatakwal

Shigarsa jam’iyyar keda wuya sai shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada shi shugaban yakin neman zabensa, wanda hakan yayi sanadiyyar shan kayin shugaban kasa mai ci a wannan zamani.

Ga sauran hotunan:

Hotunan taron dandazon ýan PDP da suka sauya sheka zuwa APC a Fatakwal

Amaechi

Hotunan taron dandazon ýan PDP da suka sauya sheka zuwa APC a Fatakwal

Amaechi

Hotunan taron dandazon ýan PDP da suka sauya sheka zuwa APC a Fatakwal

Amaechi a taron

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Shahararren mai garkuwa da mutane:

Source: Hausa.naij.com

Related news
An kama wani sojan da ya gudu daga yaki da Boko Haram da laifin sata

An kama wani sojan da ya gudu daga yaki da Boko Haram da laifin sata

Wani sojan da ya gudu daga yaki da Boko Haram ya shiga hannu jami'an tsaro
NAIJ.com
Mailfire view pixel