367

USD/NGN

Biri awakin banza! Gwaggon biri ya tsere daga gidan zoo a Arewa, ya jikkata maigadi

Biri awakin banza! Gwaggon biri ya tsere daga gidan zoo a Arewa, ya jikkata maigadi

- Wani gwaggon biri a gidan ajiye namun daji na Jos a Jahar Plateau ya tsere tare da ji wa maigadin gidan ciwo.

- Wani ganau ya shaidawa jaridar Premium Times cewa lamarin a safiyar yau Litinin ya faru.

Rahotanni sun bayyana cewa a kwanakin nan ana samun karancin abincin da za a ciyar da dabbobin.

NAIJ.com ta samu labarin cewa wannan dai shi ne gidan zoo din da wani zaki ya tsere a shekarar da ta gabata, wanda daga bisani wani soja ya harbe shi har lahira.

Biri awakin banza! Gwaggon biri ya tsere daga gidan zoo a Arewa, ya jikkata maigadi

Biri awakin banza! Gwaggon biri ya tsere daga gidan zoo a Arewa, ya jikkata maigadi

Har yanzu dai ba a ji ta bakin hukumomin gidan zoo din ba, kuma duk wani yunkurin a same su ya ci tura.

Gwaggwon biri kuwa ya bazama gari.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa

Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa

Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa
NAIJ.com
Mailfire view pixel