366

USD/NGN

Hukumar Kastam ta kwace shinkafa mai kimanin kudi N14 Million

Hukumar Kastam reshen Sokoto/Kebbi/Zamfara tayi ram da buhuhunan shinkafa da aka shigo dasu Najeriya daga kasashen waje masu kimanin kudi N14 Million.

Ta bayyana wannan labari a shafinta na ra’ayi da sada zumunta ta Facebook da yammacin Talata, 20 ga watan Yuni.

Hukumar Kastam ta kwace shinkafa mai kimanin kudi N14 Million

Hukumar Kastam ta kwace shinkafa mai kimanin kudi N14 Million

Jawabin tace:

“A kokarin dakile shigo da shinkafa ta iyakokin Najeriya, hafsoshin reshen Sokoto/Kebbi/Zamfara karkashin shugabancin Kontrola Nasir Ahmed sunyi kicibis a wata babbar mota dauke da kilon shinkafa 1,200 25kg da kudin harajin N14,380,800.00.

Hukumar Kastam ta kwace shinkafa mai kimanin kudi N14 Million

Hukumar Kastam ta kwace shinkafa mai kimanin kudi N14 Million

“An damke mota mai lamba XC 444 SKK, ne a titn Ilelle Mamman suka jihar Sakkwato.

Yayinda yake magana da manema labarai game da harin, kontrollan ya bayyana cewa hukumar na shirye da dakile kokarin shigo da shinkafa. Yace wajibi ne a bi umurnin gwamnati domin karfafa tattalin arzikin kasa.”

Hukumar Kastam ta kwace shinkafa mai kimanin kudi N14 Million

Hukumar Kastam ta kwace shinkafa mai kimanin kudi N14 Million

Hukumar Kastam ta kwace shinkafa mai kimanin kudi N14 Million

Hukumar Kastam ta kwace shinkafa mai kimanin kudi N14 Million

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Ko kana so ko baka so Buhari shuagaban kasan ka ne - Inji Wike

NAIJ.com
Mailfire view pixel