367

USD/NGN

YANZU YANZU: An sace wani shahararren matashin dan kasuwa a Arewa

YANZU YANZU: An sace wani shahararren matashin dan kasuwa a Arewa

Wasu masu yin garkuwa da mutane sun yi garkuwa da wani matashin dan kasuwa mai suna Abubakar Kalirko a garin Kakirko dake karamar hukumar Wurno, Jihar Sokoto.

Kamar yadda shugaban rundunar ‘Civil Defence’ na jihar Babangida Abdullahi ya sanar wa manema labarai ya ce barayin dai sun biyo Abubakar ne har gida sannan suka dauke shi a gaban iyalinsa.

YANZU YANZU: An sace wani shahararren matashin dan kasuwa a Arewa

YANZU YANZU: An sace wani shahararren matashin dan kasuwa a Arewa

NAIJ.com ta samu labarin cewa masu garkuwan sun bukaci da a biya naira 500,000 domin fansan Abubakar.

Jami’an tsaro sun bazo domin gano inda Abubakar ya ke boye domin kwato shi daga hannun barayin.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa

Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa

Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa
NAIJ.com
Mailfire view pixel