365

USD/NGN

Yemi Osinbajo ya shugabanci zaman majalisar ministoci a fadar Aso Rock

- Mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya jagoranci zaman majalisa a bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari

- Ana gudanar da zaman yan majalisa a duk ranar Laraba a fadar shugaban kasa

Mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya jagoranci zaman majalisa.

Osinbajo ya jagoranci zaman ne a ranar Laraba, 21 ga watan Yuni, a bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda a yanzu yake jinya a birnin Landan.

Ana gudanar da zaman yan majalisa a duk ranar Laraba a fadar shugaban kasa dake babban birnin tarayya Abuja.

Ga hotunan zaman a kasa:

Yemi Osinbajo ya shugabanci zaman majalisar ministoci a fadar Aso Rock

Yemi Osinbajo ya shugabanci zaman majalisar ministoci a fadar Aso Rock

Yemi Osinbajo ya shugabanci zaman majalisar ministoci a fadar Aso Rock

Yemi Osinbajo ya shugabanci zaman majalisar ministoci a fadar Aso Rock

Yemi Osinbajo ya shugabanci zaman majalisar ministoci a fadar Aso Rock

Yemi Osinbajo ya shugabanci zaman majalisar ministoci a fadar Aso Rock

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Yan sanda sun gano wani coci da aka gina akan sassan jikin mutane

NAIJ.com
Mailfire view pixel