Hukumar yan sandan jihar Imo ta damke masu garkuwa da mutane a Owerri

Hukumar yan sandan jihar Imo ta damke masu garkuwa da mutane a Owerri

Hukumar yan sandan jihar Imo ta damke mambobin kungiyar daban masu garkuwa da mutane wadanda sukayi garkuwa da rabaran fadan cocin Okigwe.

Masu garkuwa da mutanen masu suna Chinedu Odoemena, 24, Ogadimma Ajoronu, 20 and Uzoman Mejuru, 48, of Umuokpu Agbajah yan karamar hukumar Nwangele a jihar Imo.

Hukumar yan sandan jihar Imo ta damke masu garkuwa da mutane a Owerri

Hukumar yan sandan jihar Imo ta damke masu garkuwa da mutane a Owerri

Sunyi garkuwa da faston ne kuma suka kwace masa motarsa Toyota Highlander jeep yayinda yake hanyar tafiya Umuokpu Agbajah a karamar Nwangele ranan 16 ga watan Yuni.

KU KARANTA: Naira ta kara daraja a kasuwar canji

Yayinda yake magana a wata hira da manema labarai a ranan Talata 20 ga watan Yuni, kwamishanan yan sandan jihar CP Chris Ezike yace da suka samu labarinsu, jami’an yaki da masu garkuwa da mutane suka far musu.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks

Source: Hausa.naij.com

Related news
PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2

PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2

PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2
NAIJ.com
Mailfire view pixel