Korar Inyamurai: Kul El-Rufai ya taba Matasan Arewar nan Inji Kwankwaso

Korar Inyamurai: Kul El-Rufai ya taba Matasan Arewar nan Inji Kwankwaso

– Sanata Rani’u Kwankwaso ya ba Gwamnan Jihar Kaduna shawara

– A cewar Sanatan bai dace a kama matasan nan na Arewa ba

– Wasu matasa sun nemi a kora Inyamurai daga Arewa

Tsohon Gwamnan Jihar Kano Kwankwaso ya ba El-Rufai shawara. Gwamnan ya nemi kama Matasan Arewa da su ka nemi a kora Inyamurai. Sanatan yace abin da zaman lafiya bai kawo ba rikici ba zai kawo ba.

Korar Inyamurai: Kul El-Rufai ya taba Matasan Arewar nan Inji Kwankwaso

Sanata Kwankwaso yayi magana game da Biyafara

Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Sanata a yanzu ya ba Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai shawarar matakin da ya kamata ya bi wajen kawo karshen rikicin da ke nema ya barke tsakanin Inyamurai da ‘Yan Arewa.

KU KARANTA: Mun daurawa Shugaba Buhari aikin gaske-APC

Korar Inyamurai: Kul El-Rufai ya taba Matasan Arewar nan Inji Kwankwaso

Korar Inyamurai: Kwankwaso ya fadawa Gwamnan Kaduna mafita

Sanatan yace zaman tattaunawa ya kamata ayi tsakanin matasan da Gwamnati. Wata Kungiya a Arewa ta nemi Inyamurai su bar kasar kwanaki wanda hakan ta sa Gwamnan ya nemi a kama su. Kwankwaso yace mutuwar Jam’iyyu ya haddasa irin wadannan yunkuri na raba kasar.

Dazu kun ji Tsohon Gwamnan Jihar Kano Rabi’u Kwankwaso yace Allah ne zai yi zabi a zabe mai zuwa na 2019. Kwankwaso yace kasancewar Shugaba Buhari na asibiti ba ya nufin sauran ‘Yan siyasar sun fi lafiya.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Nnamdi Kanu na Biyafara yayi wa taron Jama'a jawabi

Source: Hausa.naij.com

Related news
Labari da duminsa: Sanata Misau ya gurfana gaban kotu bisa zargin da ya jefa kan Sifeta Janar na 'yan sanda

NAIJ.com
Mailfire view pixel